“Har yanzu Lamido ne Shugaban Sarakunan Gargajiya na Adamawa” Majalisar Dokokin jihar Adamawa
Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta musanta rahotannin kafafen yada labarai da ke cewa an sauke Lamidon Adamawa, Alhaji Muhammadu Barkindo Aliyu Mustapha, daga matsayin shugaban Majalisar Sarakunan Jihar. Takaddamar ta taso ne bayan wucewar sabon kudirin kafa masarautu da yankuna a majalisar, inda wasu rahotanni suka yi ikirarin cewa kudirin ya cire Lamidon daga shugabancin … Read more