Sanata Iya Abbas na Mazabar Adamawa ta Tsakiya Ya Horar Da Matasa 50 kan Kimiyar Fasahar Makamashi Mai Aiki Da Hasken Rana
Sanata mai wakiltar Yankin Adamawa ta Tsakiya a Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Aminu Iya Abbas, ya shirya horo na tsawon kwana biyar kan fasahar gyaran wutar lantarki ta hasken rana ga matasa 50 domin su zama masu horarwa ga wasu matasa 500 a fadin yankin. Wannan taron wanda ya fara makon da ya gabata a … Read more