Majalisar Dokokin Adamawa Ta Soke Dokar Hukumar Jin Daɗin Alhazai, Ta Amince da Sabuwar Doka
By Abubakar Muhammad Adamu Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta amince da kudirin doka da ke soke Dokar Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Musulmi ta Jihar Adamawa mai lamba 6 na shekarar 2014, tare da sake kafawa bisa sabon tsarin doka na shekarar 2025. Amincewar da aka yi wa kudirin dokar ya biyo bayan gabatar da … Read more