DOKAR MAJALISA: Ana Shirin Ɗaukaka Kwalejin Ilimi ta Hong zuwa Jami’ar Ilimi ta Adamawa
Kokarin Shugaban Majalisar Dokoki ta Jiha ta Adamawa na Majalisa ta 8, Rt. Hon. Bathiya Wesley, na ɗaukaka Kwalejin Ilimi ta Hong zuwa matsayin Jami’ar Ilimi ta Adamawa, ya samu ci gaba a ranar Juma’a yayin da kudurin dokar ya tsallake karatu na biyu a gaban majalisar. Kudurin dokar mai taken: “Kuduri don soke dokar … Read more