DA DUMI-DUMI: Atiku Ya Fice Daga PDP Saboda Sabon Hanyar Jam’iyyar
Daga Nafisa Usman Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa na Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), yana mai cewa akwai sabanin ra’ayi da sabon salo da jam’iyyar ta dauka. A cikin wata wasika mai kwanan wata 14 ga Yuli, 2025, da ya aike zuwa ga Shugaban jam’iyyar PDP na … Read more