Jagororin Gwamna 11 a Yola ta Arewa Sun Rantsar da Sabbin Jiga-jigai Karkashin Kungiyar Babson na Kowa
An gudanar da gagarumin taro na rantsar da jagorori 11 na Gwamna a karamar hukumar Yola ta Arewa, karkashin tutar kungiyar matasa ta Babson na Kowa, a dakin taro na Fadfatis da ke saman NEPA, Jimeta. Taron ya samu halartar fitattun ‘yan siyasa, sarakunan gargajiya, dattawa, da matasa maza da mata, tare da jagorancin matashin … Read more