Al’ummar Mayo-Belwa Sun Dakile Yunkurin Cire Injin 75MVAR, Sun Nemi Gaskiya Daga TCN
Al’umma ta Mayo-Belwa a jihar Adamawa sun dakile yunkurin Kamfanin Watsa Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) na cire da kuma mayar da injin 75MVAR/330KV (T&R) shunt reactor daga tashar wutar lantarki ta Mayo-Belwa da ke Yola zuwa tashar wutar lantarki ta Jebba a jihar Neja. Rigimar ta fara ne a ranar Asabar, 18 ga Janairu, … Read more