PAWECA Za Ta Raba Kudaden Fintiri Business Wallet A Wannan Yulin
Daraktan Janar na Hukumar Rage Talauci da Ƙirƙirar Arziki (PAWECA), Dr. Michael Zira, ya bayyana cewa hukumar na shirin fara rabon kudaden Fintiri Business Wallet ga masu neman amfana da shirin a wannan watan Yuli, bisa umarnin Gwamna. Dr. Zira ya bayyana hakan ne a ranar Litinin a ofishinsa yayin da ya karɓi tawagar kungiyar … Read more