Tsohon Shugaban REA, Ahmad Salihijo na Fuskantar Hare-haren Siyasa Duk da Rashin Wata Tuƙa Ta Shari’a
By Abubakar Muhammad Adamu Yayin da tattaunawar siyasa ke ci gaba gabanin zaɓen fidda gwani a Jihar Adamawa, magoya bayan Injiniya Ahmad Salihijo sun zargi wasu masu adawa da shi da ƙoƙarin tayar da tsoffin batutuwa da suka shafi binciken Hukumar Samar da Wutar Lantarki a Karkara (REA) domin rage masa ƙima a idon jama’a. … Read more