Wannan Nasara Ta Kowa Ce— Salihijo Ya Gode wa Magoya Bayansa, Ya Kammala Ziyarar Godiya a Y2G
Daga Abubakar Muhammad Adamu “Wannan nasara ta kowane shugaba na jam’iyya ce, ta wakilai, masu ruwa da tsaki da dukkan magoya bayan da suka yi imani da hangen nesanmu. Tare za mu gina Y2G mai ƙarfi da ci gaba.” Wannan shi ne saƙon ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya na jam’iyyar APC mai wakiltar … Read more