Salihijo Ya Kaddamar da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Y2G, Ya Umarci Mambobi Su Tabbatar da Nasarar APC

Daga Abubakar Muhammad Adamu Ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai wakiltar ƙananan hukumomin Yola ta Arewa, Yola ta Kudu da Girei (Y2G), Injiniya Ahmad Salihijo Ahmad, ya kaddamar da Daraktocin Yaƙin Neman Zaɓensa da kuma Masu Kula da Yaƙin Neman Zaɓe na Ƙananan Hukumomi, domin fara shirye-shiryen … Read more